scaricare-APK
File apk per Android
Informazioni in breve
In generale il file apk di Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa(Rayuwar Annabi Muhammadu SAW Sahabai Matayensa ) ha una valutazione di 0 su 10. Questo punteggio è cumulativo, la maggior parte delle migliori app su Google Play Store ha una valutazione di 8 su 10. Recensioni totali su Google Play Store: 0. Numero totale di recensioni a cinque stelle ricevute: 0. Questa app è stata valutata come negativa da un numero di 0 utenti. Il numero stimato di download supera le 10,000+ downloads unità, in Google Play Store Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa(Rayuwar Annabi Muhammadu SAW Sahabai Matayensa ) è situato nella categoria Lifestyle, con tag , ed è stato sviluppato da engrshams. Puoi visitare il loro sito web https://xbf83f09e.app-ads-txt.com o contattarli tramite email a kzapps88@gmail.com. Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa(Rayuwar Annabi Muhammadu SAW Sahabai Matayensa ) può essere installato su dispositivi Android dalla 4.1(Jelly Bean)+ in avanti. Forniamo solo file apk originali. Se qualcuno dei materiali presenti su questo sito viola i tuoi diritti, sei pregato di segnalarcelo. Puoi anche scaricare il file apk di Google ed eseguirlo utilizzando emulatori Android come Nox App Player, Bluestacks e KOPlayer. Puoi anche scaricare il file apk di Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa(Rayuwar Annabi Muhammadu SAW Sahabai Matayensa ) ed eseguirlo su emulatori Android come Bluestacks o KOPlayer. Versioni del file apk di Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa(Rayuwar Annabi Muhammadu SAW Sahabai Matayensa ) disponibili sul nostro sito: 2.9. L'ultima versione di Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa(Rayuwar Annabi Muhammadu SAW Sahabai Matayensa ) è la 2.9, caricata il 2022/05/08.
Screenshot di Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa
Descrizione di Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa

Applicazione Wannan yana dauke da Ingantaccen Tarihin Fiyayyen Halitta
Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi wa Sallam Daga Haifuwa Zuwa Jana'iza, da RAYUWAR ANNABI (SAW) A CIKIN WATAN AZUMI da Rayuwar Annabi (SAW) A Lokacin Aikin Hajji da Matsayi Sahaba A Lokacin Annabi SAW & Bayansa da kuma Falalan Uwayen Muminai (Matan Manzon Allah SAW) wanda wasu Shahararen marubuta na tarihi suka wallafashi da harden larabci. Shine aka fassara shi izowa inasprire hausa domin amfanarwa ga al'umar Hausawa wadan da ke neman ililmi akan cikeken tarihin Manzo Allah (SAW).

Littafin ya kunshi gundarin rayuwar Manzon Allah tunda ga kan haihuwar sa, da kuma irin gwagwarmayar da yasha kafin a fara saukar masa da wahayi. Littafin bai tsaya nan ba kadai,ya kara bamu asali da kuma tarihi na mussulunci tunda daga kan annabi na farko, wato annabi Adam (AS) zuwa sauran annabawa a takaice.shi dai wantn littafi yafi bada karfi akan kafuwar musulunci da kuma rayuwar Annabi Mohammad (SEGA).
ina fatan wantn application wanda akayi shi don sauwakin amfani zai zamo abin amfanarwa ga al'umar musulmi.
Don Allah idan har kajin dadin amfani da wantn application kayi kokari ka yadashi don wasu suma su amfana.

Takaiccen tarihin manzon Allah.

Manzo Muhammad Al-Habib ɗan ʿAbdullahi (SAW).

Muhammad ɗan Abdullahi ɗan Abdul-Muɗallibi ɗan Hashimi ɗan Abdu-Manafi ɗan Ƙusayyi ɗan Kilabi, Sallallahu alaihi wa aalihi wa sallam, (Harshen Larabci: Abūl-Qāsim Muḥammad ibn ʿAbd Allāh ibn ʿAbd al-Muṭṭalib iābn Hāshim ibn Kilˆ iābn Hāshim ) nasabarsa maɗaukakiya tana tuqewa zuwa ga Annabi Ibrahim, alaihi salatu wassalam.

Mahaifiyarsa: Ita ce Aminatu (Āminah) 'yar Wahbi ɗan Abdu-Manaf ɗan Zuhrata ɗan Kilabi (Radhi Allahu anha). Alkunyarsa: Abul-Qasim, Abu Ibrahim.

Laqabinsa: Almusxafa yana da sunaye da suka zo a cikin Kur'ani mai girma kamar, Khataman nabiyyin, da Al'ummi da Almuzzammil da Almuddassir da Annazir da Almubin da Alkarim da Annur da Anni'ima da Arrahma da Al'abdu da Arra' uf da Arrahim da Asshahid da Almubasshir da Annazir da Ad'da'i da sauransu.

Tarihin haihuwarsa: 17 Rabi'ul Auwal Shekarar Giwa (571 m) bisa mash'hurin zance gun Ahlul Baiti (as), an ce, 12 ga watan da aka ambata. Wurin haihuwarsa: Mecca. Aikoshi: An aiko shi a Makka 27 Rajab yana xan shekara arba'in.

Koyarwarsa: ya zo da daidaito tsakanin dukkan halitta da 'yan'uwantaka da rangwame na gaba xaya ga wanda ya shiga musulunci, sa'annan ya kafa shari'a maxaukakiya da dokoki na adalci da ya karvo daga wajan Allah su kuma musulmi suka karva daga gare shi.

Kiransa: Ya kira mutane zuwa ga Tauhidi a Makka a voye shekara uku ya kuma kira su a bayyane shekara goma. Hijirarsa: ya yi hijira daga Makka zuwa Madina a farkon watan Rabi'ul Auwal bayan shekara 13 daga aikensa, wantn ya faru ne sakamakon cutarwa daga kafirai gare shi da kuma ga sahabbansa.

Mu'ujizozinsa: Mu'ujizarsa madauwamiya ita ce Kur'ani amma waxanda suka faru a farkon Musulunci suna da yawa ba sa kuma kirguwa.

Matansa: KHadija 'yar Khuwailid (as) ita ce matarsa ​​ta farko, amma sauran su ne: Saudatu 'yar Zami'a da A'isha 'yar Abubakar da Gaziyya 'yar Dudan (Ummu Sharik) da Hafsa yar Umar da Ramla 'yar Abu Sufyan (Ummu Habibia) da Ummu Salama 'yar Abu Umayya da Zainab 'yar Jahash da Zainab 'yar Huzaima da Maimuna 'yar Al-Haris da Juwairiyya 'yar Al-Haris da Safiyya 'yar Huyayyi xan Akhdabl.

'Ya'yansa: 1-Abdullah 2-Al-Qasim 3-Ibrahim 4-Faxima (as) a wani qaulin da Zainab da Ruqayya da Ummu Kulsum.

Yaqoqinsa: Allah ya yi wa Manzo izinin yaqar mushirikai da kafirai da munafukai, sai ya yi xauki ba daxi da su a wurare da yawa da mafi girmansu sune: Badar- Uhud- Al-khandak (Ahzab)- Khaibar- Hunaini.


Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook, whatsapp, twitter, instagram da sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating su un'applicazione wannnan a cinque stelle

Cronologia delle versioni Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa
Nuovo in Rayuwar Annabi SAW Da Sahabai 2.9
1.Questo aggiornamento include correzioni di bug e miglioramenti
2. Nuova versione con alcune fantastiche funzionalità
Si prega di valutare questa app
Più informazioni
Altre Rayuwar Annabi SAW Da Sahabai versioni APK per Android
Android popolare app